Mutanen Gumuz

Mutanen Gumuz
Jimlar yawan jama'a
226,000
Addini
paganism (en) Fassara, Musulunci da Kiristanci
Kabilu masu alaƙa
Komo people (en) Fassara
Mutanen Gumuz
tutar mutanan gumuz

Gumuz (wanda kuma ake kira Gumaz da Gumz ) ƙabila ce da ke magana da yaren Nilo-Saharan da ke zaune a yankin Benishangul-Gumuz a yammacin Habasha da kuma yankin Fazogli a Sudan . Suna jin yaren Gumuz, wanda na dangin Nilo-Saharan ne, kusan mutane 250,0000


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy